iqna

IQNA

IQNA - A wata sanarwa da ma'aikatar bayar da kyauta da harkokin addinin musulunci ta kasar Morocco ta fitar, ta sanar da cewa, an hana yanka dabbobin hadaya a Idin Al-Adha na shekarar 2025 sakamakon fari da kuma raguwar adadin dabbobi.
Lambar Labari: 3493332    Ranar Watsawa : 2025/05/29

IQNA - Dubun dubatar al'ummar Maroko ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a jiya Lahadi, domin nuna goyon bayansu ga al'ummar Palasdinu da al'ummar Gaza da ba su ji ba ba su gani ba.
Lambar Labari: 3493093    Ranar Watsawa : 2025/04/14

IQNA - Tsoron zanga-zangar da jama'a ke yi saboda ci gaba da cin zarafi da gwamnatin sahyoniyawan Gaza ke yi, ya sa aka soke taron da za a yi a Maroko; An dai shirya taron ne da nufin daidaita alaka da yahudawan sahyoniya.
Lambar Labari: 3491497    Ranar Watsawa : 2024/07/11

Tehran (IQNA) iyalan marigayi Abdulbasit Abdulsamad sun bayar da kyautar kusuwansa na karatun kur’ani ga gidan rediyon kur’ani na Masar.
Lambar Labari: 3485386    Ranar Watsawa : 2020/11/21